Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 70 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿إِلَّا مَن تَابَ وَءَامَنَ وَعَمِلَ عَمَلٗا صَٰلِحٗا فَأُوْلَٰٓئِكَ يُبَدِّلُ ٱللَّهُ سَيِّـَٔاتِهِمۡ حَسَنَٰتٖۗ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[الفُرقَان: 70]
﴿إلا من تاب وآمن وعمل عملا صالحا فأولئك يبدل الله سيئاتهم حسنات﴾ [الفُرقَان: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Sai wanda ya tuba, kuma ya yi imani, kuma ya aikata aiki na ƙwarai to, waɗancan Allah Yana musanya miyagun ayyukansu da masu kyau. Allah Ya kasance Mai gafara Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda ya tuba, kuma ya yi imani, kuma ya aikata aiki na ƙwarai to, waɗancan Allah Yana musanya miyagun ayyukansu da masu kyau. Allah Ya kasance Mai gafara Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda ya tũba, kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aiki na ƙwarai to, waɗancan Allah Yanã musanya miyãgun ayyukansu da mãsu kyau. Allah Ya kasance Mai gãfara Mai jin ƙai |