Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 113 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنۡ حِسَابُهُمۡ إِلَّا عَلَىٰ رَبِّيۖ لَوۡ تَشۡعُرُونَ ﴾
[الشعراء: 113]
﴿إن حسابهم إلا على ربي لو تشعرون﴾ [الشعراء: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Hisabinsu bai zama ba face ga Ubangijina, da kuna sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Hisabinsu bai zama ba face ga Ubangijina, da kuna sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Hisãbinsu bai zama ba fãce ga Ubangijina, dã kunã sansancẽwa |