Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 118 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَٱفۡتَحۡ بَيۡنِي وَبَيۡنَهُمۡ فَتۡحٗا وَنَجِّنِي وَمَن مَّعِيَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 118]
﴿فافتح بيني وبينهم فتحا ونجني ومن معي من المؤمنين﴾ [الشعراء: 118]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ka yi hukunci, a tsakanina da tsakaninsu tabbataccen hukanci, kuma ka tsirar da ni, da waɗanda suke tare da ni daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi hukunci, a tsakanina da tsakaninsu tabbataccen hukanci, kuma ka tsirar da ni, da waɗanda suke tare da ni daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi hukunci, a tsakãnĩna da tsakãninsu tabbataccen hukanci, kuma ka tsĩrar da ni, da waɗanda suke tãre da ni daga mũminai |