Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 18 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالَ أَلَمۡ نُرَبِّكَ فِينَا وَلِيدٗا وَلَبِثۡتَ فِينَا مِنۡ عُمُرِكَ سِنِينَ ﴾
[الشعراء: 18]
﴿قال ألم نربك فينا وليدا ولبثت فينا من عمرك سنين﴾ [الشعراء: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Shin, ba mu yi renonka ba a cikinmu kana jariri, kuma ka zauna a cikinmu shekarudaga lokacin rayuwarka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, ba mu yi renonka ba a cikinmu kana jariri, kuma ka zauna a cikinmu shekarudaga lokacin rayuwarka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin, ba mu yi rẽnonka ba a cikinmu kanã jãrĩri, kuma ka zauna a cikinmu shẽkarudaga lõkacin rãyuwarka |