Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 202 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَيَأۡتِيَهُم بَغۡتَةٗ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[الشعراء: 202]
﴿فيأتيهم بغتة وهم لا يشعرون﴾ [الشعراء: 202]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ta taho musu kwatsam, alhali kuwa su, ba su sansance ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta taho musu kwatsam, alhali kuwa su, ba su sansance ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta taho musu kwatsam, alhãli kuwa sũ, ba su sansance ba |