Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 216 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَإِنۡ عَصَوۡكَ فَقُلۡ إِنِّي بَرِيٓءٞ مِّمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾ 
[الشعراء: 216]
﴿فإن عصوك فقل إني بريء مما تعملون﴾ [الشعراء: 216]
| Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan suka saɓa maka to ka ce: "Lalle ni, barrantacce ne daga abin da kuko aikatawa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan suka saɓa maka to ka ce: "Lalle ni, barrantacce ne daga abin da kuko aikatawa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce: "Lalle nĩ, barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa |