Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 33 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَنَزَعَ يَدَهُۥ فَإِذَا هِيَ بَيۡضَآءُ لِلنَّٰظِرِينَ ﴾ 
[الشعراء: 33]
﴿ونـزع يده فإذا هي بيضاء للناظرين﴾ [الشعراء: 33]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga masu kallo  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga masu kallo  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya fizge hannunsa, sai ga shi fari ga mãsu kallo  |