Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 92 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَقِيلَ لَهُمۡ أَيۡنَ مَا كُنتُمۡ تَعۡبُدُونَ ﴾
[الشعراء: 92]
﴿وقيل لهم أين ما كنتم تعبدون﴾ [الشعراء: 92]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka ce musu, "Ina abin da kuka kasance kuna bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce musu, "Ina abin da kuka kasance kuna bautawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce musu, "Inã abin da kuka kasance kunã bautawa |