Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 14 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَجَحَدُواْ بِهَا وَٱسۡتَيۡقَنَتۡهَآ أَنفُسُهُمۡ ظُلۡمٗا وَعُلُوّٗاۚ فَٱنظُرۡ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[النَّمل: 14]
﴿وجحدوا بها واستيقنتها أنفسهم ظلما وعلوا فانظر كيف كان عاقبة المفسدين﴾ [النَّمل: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka yi musunsu, alhali zukatansu sun natsu da su domin zalunci da girman kai. To, ka dubi yadda aƙibar maɓarnata ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi musunsu, alhali zukatansu sun natsu da su domin zalunci da girman kai. To, ka dubi yadda aƙibar maɓarnata ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi musunsu, alhãli zukãtansu sun natsu da su dõmin zãlunci da girman kai. To, ka dũbi yadda ãƙibar maɓarnata ta kasance |