×

To, a lõkacin da ãyõyin Mu suka jẽ musu, sunã mãsu wãyar 27:13 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Naml ⮕ (27:13) ayat 13 in Hausa

27:13 Surah An-Naml ayat 13 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 13 - النَّمل - Page - Juz 19

﴿فَلَمَّا جَآءَتۡهُمۡ ءَايَٰتُنَا مُبۡصِرَةٗ قَالُواْ هَٰذَا سِحۡرٞ مُّبِينٞ ﴾
[النَّمل: 13]

To, a lõkacin da ãyõyin Mu suka jẽ musu, sunã mãsu wãyar da kai suka ce wannan sihiri ne bayyananne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلما جاءتهم آياتنا مبصرة قالوا هذا سحر مبين, باللغة الهوسا

﴿فلما جاءتهم آياتنا مبصرة قالوا هذا سحر مبين﴾ [النَّمل: 13]

Abubakar Mahmood Jummi
To, a lokacin da ayoyin Mu suka je musu, suna masu wayar da kai suka ce wannan sihiri ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lokacin da ayoyinMu suka je musu, suna masu wayar da kai suka ce wannan sihiri ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lõkacin da ãyõyinMu suka jẽ musu, sunã mãsu wãyar da kai suka ce wannan sihiri ne bayyananne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek