Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 15 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا دَاوُۥدَ وَسُلَيۡمَٰنَ عِلۡمٗاۖ وَقَالَا ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي فَضَّلَنَا عَلَىٰ كَثِيرٖ مِّنۡ عِبَادِهِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[النَّمل: 15]
﴿ولقد آتينا داود وسليمان علما وقالا الحمد لله الذي فضلنا على كثير﴾ [النَّمل: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai wa Dawuda da Sulaiman ilmi kuma suka ce: "Godiya* ta tabbata ga Allah, Wanda Ya fifita mu a kan masu yawa daga bayin Sa muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun bai wa Dawuda da Sulaiman ilmi kuma suka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah, Wanda Ya fifita mu a kan masu yawa daga bayinSa muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Dãwũda da Sulaimãn ilmi kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah, Wanda Ya fĩfĩta mu a kan mãsu yawa daga bãyinSa mũminai |