Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 16 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَوَرِثَ سُلَيۡمَٰنُ دَاوُۥدَۖ وَقَالَ يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ عُلِّمۡنَا مَنطِقَ ٱلطَّيۡرِ وَأُوتِينَا مِن كُلِّ شَيۡءٍۖ إِنَّ هَٰذَا لَهُوَ ٱلۡفَضۡلُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[النَّمل: 16]
﴿وورث سليمان داود وقال ياأيها الناس علمنا منطق الطير وأوتينا من كل﴾ [النَّمل: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sulaiman ya gaji Dawuda ya ce: "Ya ku mutane! An sanar da mu maganar tsuntsaye, kuma an ba mu daga kowane abu. Lalle ne wannan haƙiƙa shi ne falalar (Allah) bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sulaiman ya gaji Dawuda ya ce: "Ya ku mutane! An sanar da mu maganar tsuntsaye, kuma an ba mu daga kowane abu. Lalle ne wannan haƙiƙa shi ne falalar (Allah) bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sulaimãn ya gãji Dãwũda ya ce: "Yã ku mutãne! An sanar da mu maganar tsuntsãye, kuma an bã mu daga kõwane abu. Lalle ne wannan haƙĩƙa shi ne falalar (Allah) bayyananna |