Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 3 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿ٱلَّذِينَ يُقِيمُونَ ٱلصَّلَوٰةَ وَيُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَهُم بِٱلۡأٓخِرَةِ هُمۡ يُوقِنُونَ ﴾
[النَّمل: 3]
﴿الذين يقيمون الصلاة ويؤتون الزكاة وهم بالآخرة هم يوقنون﴾ [النَّمل: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke tsayar da salla kuma su bayar da zakka, alhali kuwa su, game da Lahira, to, su, suna yin yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke tsayar da salla kuma su bayar da zakka, alhali kuwa su, game da Lahira, to, su, suna yin yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke tsayar da salla kuma su bãyar da zakka, alhãli kuwa sũ, game da Lãhira, to, sũ, sunã yin yaƙĩni |