Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 31 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿أَلَّا تَعۡلُواْ عَلَيَّ وَأۡتُونِي مُسۡلِمِينَ ﴾
[النَّمل: 31]
﴿ألا تعلوا علي وأتوني مسلمين﴾ [النَّمل: 31]
| Abubakar Mahmood Jummi Kada ku yi girman kai a gare ni, kuma ku zo mini kuna masu sallamawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi girman kai a gare ni, kuma ku zo mini kuna masu sallamawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku yi girman kai a gare ni, kuma ku zo mini kunã mãsu sallamãwa |