Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 32 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَتۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡمَلَؤُاْ أَفۡتُونِي فِيٓ أَمۡرِي مَا كُنتُ قَاطِعَةً أَمۡرًا حَتَّىٰ تَشۡهَدُونِ ﴾
[النَّمل: 32]
﴿قالت ياأيها الملأ أفتوني في أمري ما كنت قاطعة أمرا حتى تشهدون﴾ [النَّمل: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "Ya ku mashawarta*! Ku yi Mini fatawa ga al'amarina, ban kasance mai yanke wani al'amari ba, sai kun halarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Ya ku mashawarta! Ku yi Mini fatawa ga al'amarina, ban kasance mai yanke wani al'amari ba, sai kun halarta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Yã ku mashawarta! Ku yi Mini fatawa ga al'amarĩna, ban kasance mai yanke wani al'amari ba, sai kun halarta |