Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 38 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡمَلَؤُاْ أَيُّكُمۡ يَأۡتِينِي بِعَرۡشِهَا قَبۡلَ أَن يَأۡتُونِي مُسۡلِمِينَ ﴾
[النَّمل: 38]
﴿قال ياأيها الملأ أيكم يأتيني بعرشها قبل أن يأتوني مسلمين﴾ [النَّمل: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya ku mashawarta! Wannenku zai zo mini da gadonta a gabanin su zo, suna masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya ku mashawarta! Wannenku zai zo mini da gadonta a gabanin su zo, suna masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã ku mashãwarta! Wannenku zai zo mini da gadonta a gabãnin su zo, sunã mãsu sallamãwa |