Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 39 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَ عِفۡرِيتٞ مِّنَ ٱلۡجِنِّ أَنَا۠ ءَاتِيكَ بِهِۦ قَبۡلَ أَن تَقُومَ مِن مَّقَامِكَۖ وَإِنِّي عَلَيۡهِ لَقَوِيٌّ أَمِينٞ ﴾
[النَّمل: 39]
﴿قال عفريت من الجن أنا آتيك به قبل أن تقوم من مقامك﴾ [النَّمل: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "Ni ina zo maka da shi a gabanin ka tashi daga matsayinka. Kuma llale ni a gare shi, haƙiƙa, mai ƙarfi ne amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "Ni ina zo maka da shi a gabanin ka tashi daga matsayinka. Kuma llale ni a gare shi, haƙiƙa, mai ƙarfi ne amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani mai ƙarfi daga aljannu ya ce: "Nĩ inã zo maka da shi a gabãnin ka tãshi daga matsayinka. Kuma llale nĩ a gare shi, haƙĩƙa, mai ƙarfi ne amintacce |