Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 53 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَأَنجَيۡنَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَكَانُواْ يَتَّقُونَ ﴾
[النَّمل: 53]
﴿وأنجينا الذين آمنوا وكانوا يتقون﴾ [النَّمل: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Da Ludu, a lokacin da ya ce wa mutanensa, "Shin kuna je wa alfasha* ne, alhali, kuwa kuna gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Ludu, a lokacin da ya ce wa mutanensa, "Shin kuna je wa alfasha ne, alhali, kuwa kuna gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Lũdu, a lõkacin da ya ce wa mutãnensa, "Shin kunã jẽ wa alfasha ne, alhãli, kuwa kunã gani |