Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 56 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿۞ فَمَا كَانَ جَوَابَ قَوۡمِهِۦٓ إِلَّآ أَن قَالُوٓاْ أَخۡرِجُوٓاْ ءَالَ لُوطٖ مِّن قَرۡيَتِكُمۡۖ إِنَّهُمۡ أُنَاسٞ يَتَطَهَّرُونَ ﴾
[النَّمل: 56]
﴿فما كان جواب قومه إلا أن قالوا أخرجوا آل لوط من قريتكم﴾ [النَّمل: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Babu abin da ya kasance jawabin mutanensa face suka ce "Ku fitar da mutanen Luɗu daga alƙaryarku, lalle su, wasu irin mutane ne masu da'awar suna da tsarki |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu abin da ya kasance jawabin mutanensa face suka ce "Ku fitar da mutanen Luɗu daga alƙaryarku, lalle su, wasu irin mutane ne masu da'awar suna da tsarki |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu abin da ya kasance jawãbin mutãnensa fãce suka ce "Ku fitar da mutãnen Lũɗu daga alƙaryarku, lalle sũ, wasu irin mutãne ne mãsu da'awar sunã da tsarki |