Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 57 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿فَأَنجَيۡنَٰهُ وَأَهۡلَهُۥٓ إِلَّا ٱمۡرَأَتَهُۥ قَدَّرۡنَٰهَا مِنَ ٱلۡغَٰبِرِينَ ﴾
[النَّمل: 57]
﴿فأنجيناه وأهله إلا امرأته قدرناها من الغابرين﴾ [النَّمل: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka tsirar da shi, shi da mutanensa,* face matarsa, Mun ƙaddara ta a cikin masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka tsirar da shi, shi da mutanensa, face matarsa, Mun ƙaddara ta a cikin masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka tsĩrar da shi, shi da mutãnensa, fãce mãtarsa, Mun ƙaddara ta a cikin mãsu wanzuwa |