Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 70 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَلَا تَحۡزَنۡ عَلَيۡهِمۡ وَلَا تَكُن فِي ضَيۡقٖ مِّمَّا يَمۡكُرُونَ ﴾
[النَّمل: 70]
﴿ولا تحزن عليهم ولا تكن في ضيق مما يمكرون﴾ [النَّمل: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke ƙullawa na makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke ƙullawa na makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu, kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke ƙullãwa na mãkirci |