×

Har idan sun zo, (Allah) zai ce, "Ashe kun ƙaryata ãyõyinNa, kuma 27:84 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Naml ⮕ (27:84) ayat 84 in Hausa

27:84 Surah An-Naml ayat 84 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 84 - النَّمل - Page - Juz 20

﴿حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءُو قَالَ أَكَذَّبۡتُم بِـَٔايَٰتِي وَلَمۡ تُحِيطُواْ بِهَا عِلۡمًا أَمَّاذَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[النَّمل: 84]

Har idan sun zo, (Allah) zai ce, "Ashe kun ƙaryata ãyõyinNa, kuma ba ku kẽwaye su da sani ba? To, mẽne ne kuka kasance kunã aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: حتى إذا جاءوا قال أكذبتم بآياتي ولم تحيطوا بها علما أماذا كنتم, باللغة الهوسا

﴿حتى إذا جاءوا قال أكذبتم بآياتي ولم تحيطوا بها علما أماذا كنتم﴾ [النَّمل: 84]

Abubakar Mahmood Jummi
Har idan sun zo, (Allah) zai ce, "Ashe kun ƙaryata ayoyinNa, kuma ba ku kewaye su da sani ba? To, mene ne kuka kasance kuna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Har idan sun zo, (Allah) zai ce, "Ashe kun ƙaryata ayoyinNa, kuma ba ku kewaye su da sani ba? To, mene ne kuka kasance kuna aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Har idan sun zo, (Allah) zai ce, "Ashe kun ƙaryata ãyõyinNa, kuma ba ku kẽwaye su da sani ba? To, mẽne ne kuka kasance kunã aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek