Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 14 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَمَّا بَلَغَ أَشُدَّهُۥ وَٱسۡتَوَىٰٓ ءَاتَيۡنَٰهُ حُكۡمٗا وَعِلۡمٗاۚ وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[القَصَص: 14]
﴿ولما بلغ أشده واستوى آتيناه حكما وعلما وكذلك نجزي المحسنين﴾ [القَصَص: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da ya kai ƙarfinsa, kuma ya daidaita, Mun ba shi hukunci* da ilmi kuma kamar haka Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ya kai ƙarfinsa, kuma ya daidaita, Mun ba shi hukunci da ilmi kuma kamar haka Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ya kai ƙarfinsa, kuma ya daidaita, Mun bã shi hukunci da ilmi kuma kamar haka Muke sãka wa mãsu kyautatãwa |