×

Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi 28:13 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:13) ayat 13 in Hausa

28:13 Surah Al-Qasas ayat 13 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 13 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿فَرَدَدۡنَٰهُ إِلَىٰٓ أُمِّهِۦ كَيۡ تَقَرَّ عَيۡنُهَا وَلَا تَحۡزَنَ وَلِتَعۡلَمَ أَنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[القَصَص: 13]

Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin Allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فرددناه إلى أمه كي تقر عينها ولا تحزن ولتعلم أن وعد الله, باللغة الهوسا

﴿فرددناه إلى أمه كي تقر عينها ولا تحزن ولتعلم أن وعد الله﴾ [القَصَص: 13]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa domin idanunta su yi sanyi, kuma ba za ta yi baƙin ciki ba, kuma domin ta san cewa lalle wa'adin Allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa domin idanunta su yi sanyi, kuma ba za ta yi baƙin ciki ba, kuma domin ta san cewa lalle wa'adin Allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa dõmin idanunta su yi sanyi, kuma bã zã ta yi baƙin ciki ba, kuma dõmin ta san cẽwa lalle wa'adin Allah gaskiya ne, amma kuma mafi yawansu ba su sani ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek