Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 4 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿إِنَّ فِرۡعَوۡنَ عَلَا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَجَعَلَ أَهۡلَهَا شِيَعٗا يَسۡتَضۡعِفُ طَآئِفَةٗ مِّنۡهُمۡ يُذَبِّحُ أَبۡنَآءَهُمۡ وَيَسۡتَحۡيِۦ نِسَآءَهُمۡۚ إِنَّهُۥ كَانَ مِنَ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[القَصَص: 4]
﴿إن فرعون علا في الأرض وجعل أهلها شيعا يستضعف طائفة منهم يذبح﴾ [القَصَص: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Fir'auna ya ɗaukaka a cikin ƙasa, kuma ya sanya mutanenta ƙungiya-ƙungiya, yana raunanar da wata jama'a daga gare su; yana yanyanka ɗiyansu maza kuma yana rayar da matan. Lalle shi ya kasance daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Fir'auna ya ɗaukaka a cikin ƙasa, kuma ya sanya mutanenta ƙungiya-ƙungiya, yana raunanar da wata jama'a daga gare su; yana yanyanka ɗiyansu maza kuma yana rayar da matan. Lalle shi ya kasance daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Fir'auna ya ɗaukaka a cikin ƙasa, kuma ya sanya mutãnenta ƙungiya-ƙungiya, yanã raunanar da wata jama'a daga gare su; yanã yanyanka ɗiyansu maza kuma yanã rãyar da mãtan. Lalle shĩ ya kasance daga mãsu ɓarna |