Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 53 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَإِذَا يُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ قَالُوٓاْ ءَامَنَّا بِهِۦٓ إِنَّهُ ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّنَآ إِنَّا كُنَّا مِن قَبۡلِهِۦ مُسۡلِمِينَ ﴾
[القَصَص: 53]
﴿وإذا يتلى عليهم قالوا آمنا به إنه الحق من ربنا إنا كنا﴾ [القَصَص: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ana karanta shi a kansu, sai su ce: "Mun yi imani da shi, lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinmu. Lalle mu, mun kasance a gabaninsa masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ana karanta shi a kansu, sai su ce: "Mun yi imani da shi, lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinmu. Lalle mu, mun kasance a gabaninsa masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan anã karanta shi a kansu, sai su ce: "Mun yi ĩmãni da shi, lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinmu. Lalle mũ, mun kasance a gabãninsa masu sallamãwa |