Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 54 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿أُوْلَٰٓئِكَ يُؤۡتَوۡنَ أَجۡرَهُم مَّرَّتَيۡنِ بِمَا صَبَرُواْ وَيَدۡرَءُونَ بِٱلۡحَسَنَةِ ٱلسَّيِّئَةَ وَمِمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡ يُنفِقُونَ ﴾
[القَصَص: 54]
﴿أولئك يؤتون أجرهم مرتين بما صبروا ويدرءون بالحسنة السيئة ومما رزقناهم ينفقون﴾ [القَصَص: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ana ba su ladansu sau biyu, saboda haƙurin da suka yi, kuma da kyautatawa suna tunkuɗewar munanawa kuma daga abin da Muka azurta susuna ciyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ana ba su ladarsu sau biyu, saboda haƙurin da suka yi, kuma da kyautatawa suna tunkuɗewar munanawa kuma daga abin da Muka azurta susuna ciyarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan anã ba su lãdarsu sau biyu, sabõda haƙurin da suka yi, kuma da kyautatãwa suna tunkuɗewar mũnanãwa kuma daga abin da Muka azũrtã susunã ciyarwa |