Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 55 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَإِذَا سَمِعُواْ ٱللَّغۡوَ أَعۡرَضُواْ عَنۡهُ وَقَالُواْ لَنَآ أَعۡمَٰلُنَا وَلَكُمۡ أَعۡمَٰلُكُمۡ سَلَٰمٌ عَلَيۡكُمۡ لَا نَبۡتَغِي ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[القَصَص: 55]
﴿وإذا سمعوا اللغو أعرضوا عنه وقالوا لنا أعمالنا ولكم أعمالكم سلام عليكم﴾ [القَصَص: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun ji yasassar magana sukan kau da kai daga barinta, kuma sukan ce, "Ayyukanmu suna a gare mu, kuma ayyukanku suna a gare ku, aminci ya tabbata a kanmu ba mu neman jahilai (da husuma) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ji yasassar magana sukan kau da kai daga barinta, kuma sukan ce, "Ayyukanmu suna a gare mu, kuma ayyukanku suna a gare ku, aminci ya tabbata a kanmu ba mu neman jahilai (da husuma) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun ji yãsassar magana sukan kau da kai daga barinta, kuma sukan ce, "Ayyukanmu sunã a gare mu, kuma ayyukanku sunã a gare ku, aminci ya tabbata a kanmu bã mu nẽman jãhilai (da husũma) |