Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 56 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿إِنَّكَ لَا تَهۡدِي مَنۡ أَحۡبَبۡتَ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ يَهۡدِي مَن يَشَآءُۚ وَهُوَ أَعۡلَمُ بِٱلۡمُهۡتَدِينَ ﴾
[القَصَص: 56]
﴿إنك لا تهدي من أحببت ولكن الله يهدي من يشاء وهو أعلم﴾ [القَصَص: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne kai ba ka shiryar* da wanda ka so, amma kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, kuma Shi ne Mafi sani daga masu shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kai ba ka shiryar da wanda ka so, amma kuma Allah Yana shiryar da wanda Yake so, kuma Shi ne Mafi sani daga masu shiryuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne kai bã ka shiryar da wanda ka so, amma kuma Allah Yanã shiryar da wanda Yake so, kuma Shi ne Mafi sani daga mãsu shiryuwa |