Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 57 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَقَالُوٓاْ إِن نَّتَّبِعِ ٱلۡهُدَىٰ مَعَكَ نُتَخَطَّفۡ مِنۡ أَرۡضِنَآۚ أَوَلَمۡ نُمَكِّن لَّهُمۡ حَرَمًا ءَامِنٗا يُجۡبَىٰٓ إِلَيۡهِ ثَمَرَٰتُ كُلِّ شَيۡءٖ رِّزۡقٗا مِّن لَّدُنَّا وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[القَصَص: 57]
﴿وقالوا إن نتبع الهدى معك نتخطف من أرضنا أو لم نمكن لهم﴾ [القَصَص: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Idan mun bi shiriya tare da kai ana fizge mu* daga ƙasamiu." Shin, ba Mu tabbatar musu da mallakar Hurumi ba, ya zama amintacce, ana jawowa zuwa gare shi, 'ya'yan itacen kowane iri, bisa ga azurtawa daga gare Mu? Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Idan mun bi shiriya tare da kai ana fizge mu daga ƙasamiu." Shin, ba Mu tabbatar musu da mallakar Hurumi ba, ya zama amintacce, ana jawowa zuwa gare shi, 'ya'yan itacen kowane iri, bisa ga azurtawa daga gare Mu? Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Idan mun bi shiriya tãre da kai anã fizge mu daga ƙasamiu." Shin, ba Mu tabbatar musu da mallakar Hurumi ba, ya zama amintacce, anã jãwõwa zuwa gare shi, 'ya'yan itãcen kõwane iri, bisa ga azurtãwa daga gare Mu? Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |