Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 58 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَكَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِن قَرۡيَةِۭ بَطِرَتۡ مَعِيشَتَهَاۖ فَتِلۡكَ مَسَٰكِنُهُمۡ لَمۡ تُسۡكَن مِّنۢ بَعۡدِهِمۡ إِلَّا قَلِيلٗاۖ وَكُنَّا نَحۡنُ ٱلۡوَٰرِثِينَ ﴾
[القَصَص: 58]
﴿وكم أهلكنا من قرية بطرت معيشتها فتلك مساكنهم لم تسكن من بعدهم﴾ [القَصَص: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da yawa Muka halakar da wata alƙarya wadda ta yi butulci ga rayuwarta. To, waɗancan gidajensu ne, ba a zaune su ba, a bayansu, face kaɗan. Kuma mun kasance Mu ne Magada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da wata alƙarya wadda ta yi butulci ga rayuwarta. To, waɗancan gidajensu ne, ba a zaune su ba, a bayansu, face kaɗan. Kuma mun kasance Mu ne Magada |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da yawa Muka halakar da wata alƙarya wadda ta yi butulci ga rãyuwarta. To, waɗancan gidãjensu ne, ba a zaune su ba, a bãyansu, fãce kaɗan. Kuma mun kasance Mũ ne Magãda |