Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 60 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَمَآ أُوتِيتُم مِّن شَيۡءٖ فَمَتَٰعُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَزِينَتُهَاۚ وَمَا عِندَ ٱللَّهِ خَيۡرٞ وَأَبۡقَىٰٓۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ﴾
[القَصَص: 60]
﴿وما أوتيتم من شيء فمتاع الحياة الدنيا وزينتها وما عند الله خير﴾ [القَصَص: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da aka ba su daga kome, to, jin daɗin rayuwar duniya ne da ƙawarta. Kuma abin da ke wurin Allah, shi ne mafi alheri, knma mafi wanzuwa. Shin ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da aka ba su daga kome, to, jin daɗin rayuwar duniya ne da ƙawarta. Kuma abin da ke wurin Allah, shi ne mafi alheri, knma mafi wanzuwa. Shin ba ku hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da aka bã su daga kõme, to, jin dãɗin rayuwar dũniya ne da ƙawarta. Kuma abin da ke wurin Allah, shĩ ne mafi alhẽri, knma mafi wanzuwa. Shin bã ku hankalta |