Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 59 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَمَا كَانَ رَبُّكَ مُهۡلِكَ ٱلۡقُرَىٰ حَتَّىٰ يَبۡعَثَ فِيٓ أُمِّهَا رَسُولٗا يَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِنَاۚ وَمَا كُنَّا مُهۡلِكِي ٱلۡقُرَىٰٓ إِلَّا وَأَهۡلُهَا ظَٰلِمُونَ ﴾
[القَصَص: 59]
﴿وما كان ربك مهلك القرى حتى يبعث في أمها رسولا يتلو عليهم﴾ [القَصَص: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryu ba, sai Ya aika a cikin hedkwatarsu da wani Manzo yana karanta ayoyinMu a kansu. Kuma ba Mu kasance Masu halaka alƙaryu ba, face mutanensu sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryu ba, sai Ya aika a cikin hedkwatarsu da wani Manzo yana karanta ayoyinMu a kansu. Kuma ba Mu kasance Masu halaka alƙaryu ba, face mutanensu sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryu ba, sai Ya aika a cikin hedkwatarsu da wani Manzo yanã karanta ãyõyinMu a kansu. Kuma ba Mu kasance Mãsu halaka alƙaryu ba, fãce mutanensu sun kasance mãsu zãlunci |