Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 66 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَعَمِيَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلۡأَنۢبَآءُ يَوۡمَئِذٖ فَهُمۡ لَا يَتَسَآءَلُونَ ﴾
[القَصَص: 66]
﴿فعميت عليهم الأنباء يومئذ فهم لا يتساءلون﴾ [القَصَص: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Sai labaru su ɓace musu a ranar nan sa'an nan ba za su tambayi junansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai labaru su ɓace musu a ranar nan sa'an nan ba za su tambayi junaosu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai lãbãru su ɓace musu a rãnar nan sa'an nan bã zã su tambayi jũnaosu ba |