×

Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya sanya yini a kanku 28:72 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:72) ayat 72 in Hausa

28:72 Surah Al-Qasas ayat 72 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 72 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿قُلۡ أَرَءَيۡتُمۡ إِن جَعَلَ ٱللَّهُ عَلَيۡكُمُ ٱلنَّهَارَ سَرۡمَدًا إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ مَنۡ إِلَٰهٌ غَيۡرُ ٱللَّهِ يَأۡتِيكُم بِلَيۡلٖ تَسۡكُنُونَ فِيهِۚ أَفَلَا تُبۡصِرُونَ ﴾
[القَصَص: 72]

Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya sanya yini a kanku tutur zuwa Rãnar ¡iyãma, wane abin bautãwa, wanin Allah, zai zo muku da dare wanda kunã natsuwa a cikinsa? Shin fa, bã ku gani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أرأيتم إن جعل الله عليكم النهار سرمدا إلى يوم القيامة من, باللغة الهوسا

﴿قل أرأيتم إن جعل الله عليكم النهار سرمدا إلى يوم القيامة من﴾ [القَصَص: 72]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya sanya yini a kanku tutur zuwa Ranar ¡iyama, wane abin bautawa, wanin Allah, zai zo muku da dare wanda kuna natsuwa a cikinsa? Shin fa, ba ku gani
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya sanya yini a kanku tutur zuwa Ranar ¡iyama, wane abin bautawa, wanin Allah, zai zo muku da dare wanda kuna natsuwa a cikinsa? Shin fa, ba ku gani
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin, kun gani, idan Allah Ya sanya yini a kanku tutur zuwa Rãnar ¡iyãma, wane abin bautãwa, wanin Allah, zai zo muku da dare wanda kunã natsuwa a cikinsa? Shin fa, bã ku gani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek