Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 75 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَنَزَعۡنَا مِن كُلِّ أُمَّةٖ شَهِيدٗا فَقُلۡنَا هَاتُواْ بُرۡهَٰنَكُمۡ فَعَلِمُوٓاْ أَنَّ ٱلۡحَقَّ لِلَّهِ وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[القَصَص: 75]
﴿ونـزعنا من كل أمة شهيدا فقلنا هاتوا برهانكم فعلموا أن الحق لله﴾ [القَصَص: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka zare mai shaida daga kowace al'umma, sa'an nan Muka ce: "Ku kawo dalilinku." Sai suka san cewa lalle gaskiya ga Allah take. Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa na ƙarya ya ɓace daga barinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka zare mai shaida daga kowace al'umma, sa'an nan Muka ce: "Ku kawo dalilinku." Sai suka san cewa lalle gaskiya ga Allah take. Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa na ƙarya ya ɓace daga barinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka zãre mai shaida daga kõwace al'umma, sa'an nan Muka ce: "Ku kãwo dalilinku." Sai suka san cẽwa lalle gaskiya ga Allah take. Kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirãwa na ƙarya ya ɓace daga barinsu |