Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 76 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿۞ إِنَّ قَٰرُونَ كَانَ مِن قَوۡمِ مُوسَىٰ فَبَغَىٰ عَلَيۡهِمۡۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ مِنَ ٱلۡكُنُوزِ مَآ إِنَّ مَفَاتِحَهُۥ لَتَنُوٓأُ بِٱلۡعُصۡبَةِ أُوْلِي ٱلۡقُوَّةِ إِذۡ قَالَ لَهُۥ قَوۡمُهُۥ لَا تَفۡرَحۡۖ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ ٱلۡفَرِحِينَ ﴾
[القَصَص: 76]
﴿إن قارون كان من قوم موسى فبغى عليهم وآتيناه من الكنوز ما﴾ [القَصَص: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ¡aruna ya kasance daga mutanen Musa, sai ya fita* daga tsarinsu alhali Mun ba shi taskokin abin da yake mabuɗansa suna nauyi ga jama'a** ma'abuta ƙarfi a lokacin da mutanensa suka ce masa, "Kada ka yi annashuwa, lalle ne Allah ba Ya son masu annashuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ¡aruna ya kasance daga mutanen Musa, sai ya fita daga tsarinsu alhali Mun ba shi taskokin abin da yake mabuɗansa suna nauyi ga jama'a ma'abuta ƙarfi a lokacin da mutanensa suka ce masa, "Kada ka yi annashuwa, lalle ne Allah ba Ya son masu annashuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ¡ãrũna ya kasance daga mutãnen Mũsã, sai ya fita daga tsãrinsu alhãli Mun bã shi taskõkin abin da yake mabũɗansa sunã nauyi ga jama'a ma'abũta ƙarfi a lõkacin da mutãnensa suka ce masa, "Kada ka yi annashuwa, lalle ne Allah bã Ya son mãsu annashuwa |