Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 77 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَٱبۡتَغِ فِيمَآ ءَاتَىٰكَ ٱللَّهُ ٱلدَّارَ ٱلۡأٓخِرَةَۖ وَلَا تَنسَ نَصِيبَكَ مِنَ ٱلدُّنۡيَاۖ وَأَحۡسِن كَمَآ أَحۡسَنَ ٱللَّهُ إِلَيۡكَۖ وَلَا تَبۡغِ ٱلۡفَسَادَ فِي ٱلۡأَرۡضِۖ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[القَصَص: 77]
﴿وابتغ فيما آتاك الله الدار الآخرة ولا تنس نصيبك من الدنيا وأحسن﴾ [القَصَص: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka biɗa a cikin abin da Allah Ya ba ka, gidan Lahira, kuma kada ka manta da rabonka daga duniya. Kuma ka kyautata, kamar yadda Allah Ya kyautata zuwa gare ka, kuma kada ka nemi ɓarna a cikin ƙasa,* lalle ne Allah ba Ya son masu barna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka biɗa a cikin abin da Allah Ya ba ka, gidan Lahira, kuma kada ka manta da rabonka daga duniya. Kuma ka kyautata, kamar yadda Allah Ya kyautata zuwa gare ka, kuma kada ka nemi ɓarna a cikin ƙasa, lalle ne Allah ba Ya son masu barna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka biɗã a cikin abin da Allah Ya bã ka, gidan Lãhira, kuma kada ka manta da rabonka daga dũniya. Kuma ka kyautata, kamar yadda Allah Ya kyautata zuwa gare ka, kuma kada ka nẽmi ɓarna a cikin ƙasa, lalle ne Allah bã Ya son mãsu barna |