Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 16 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَإِبۡرَٰهِيمَ إِذۡ قَالَ لِقَوۡمِهِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ وَٱتَّقُوهُۖ ذَٰلِكُمۡ خَيۡرٞ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 16]
﴿وإبراهيم إذ قال لقومه اعبدوا الله واتقوه ذلكم خير لكم إن كنتم﴾ [العَنكبُوت: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Da Ibrahim a lokacin da ya ce wa mutanensa, "Ku bauta wa Allah ku bi Shi da taƙawa. Wannan Shi ne alheri a gare ku idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Ibrahim a lokacin da ya ce wa mutanensa, "Ku bauta wa Allah ku bi Shi da taƙawa. Wannan Shi ne alheri a gare ku idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Ibrãhĩm a lõkacin da ya ce wa mutãnensa, "Ku bautã wa Allah ku bĩ Shi da taƙawa. Wannan Shĩ ne alhẽri a gare ku idan kun kasance kunã sani |