Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 17 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿إِنَّمَا تَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ أَوۡثَٰنٗا وَتَخۡلُقُونَ إِفۡكًاۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ تَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ لَا يَمۡلِكُونَ لَكُمۡ رِزۡقٗا فَٱبۡتَغُواْ عِندَ ٱللَّهِ ٱلرِّزۡقَ وَٱعۡبُدُوهُ وَٱشۡكُرُواْ لَهُۥٓۖ إِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 17]
﴿إنما تعبدون من دون الله أوثانا وتخلقون إفكا إن الذين تعبدون من﴾ [العَنكبُوت: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da dai kuke bautawa, baiein Allah, gumaka ne, kuma kun ƙirƙira ƙarya. Lalle waɗannan da kuke bauta wa baicin Allah, ba su mallaka muku arziki. Saboda haka ku nemi arziki a wurin Allah kawai, kuma ku bauta Masa, kuma ku yi godiya zuwa gare Shi. Zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da dai kuke bautawa, baiein Allah, gumaka ne, kuma kun ƙirƙira ƙarya. Lalle waɗannan da kuke bauta wa baicin Allah, ba su mallaka muku arziki. Saboda haka ku nemi arziki a wurin Allah kawai, kuma ku bauta Masa, kuma ku yi godiya zuwa gare Shi. Zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da dai kuke bautãwa, baiein Allah, gumaka ne, kuma kun ƙirƙira ƙarya. Lalle waɗannan da kuke bauta wa baicin Allah, bã su mallakã muku arziki. Sabõda haka ku nẽmi arziki a wurin Allah kawai, kuma ku bauta Masa, kuma ku yi gõdiya zuwa gare Shi. Zuwa gare Shi ake mayar da ku |