Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 15 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿فَأَنجَيۡنَٰهُ وَأَصۡحَٰبَ ٱلسَّفِينَةِ وَجَعَلۡنَٰهَآ ءَايَةٗ لِّلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 15]
﴿فأنجيناه وأصحاب السفينة وجعلناها آية للعالمين﴾ [العَنكبُوت: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Muka tsirar da shi da mutanen jirgin, kuma Muka sanya jirgin ya zama wata aya ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka tsirar da shi da mutanen jirgin, kuma Muka sanya jirgin ya zama wata aya ga talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka tsĩrar da shi da mutãnen jirgin, kuma Muka sanya jirgin ya zama wata ãyã ga tãlikai |