Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 25 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَقَالَ إِنَّمَا ٱتَّخَذۡتُم مِّن دُونِ ٱللَّهِ أَوۡثَٰنٗا مَّوَدَّةَ بَيۡنِكُمۡ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۖ ثُمَّ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَكۡفُرُ بَعۡضُكُم بِبَعۡضٖ وَيَلۡعَنُ بَعۡضُكُم بَعۡضٗا وَمَأۡوَىٰكُمُ ٱلنَّارُ وَمَا لَكُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 25]
﴿وقال إنما اتخذتم من دون الله أوثانا مودة بينكم في الحياة الدنيا﴾ [العَنكبُوت: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ibrahim ya ce "Babu abin da kuka yi sai dai kub bar Allah kun riƙi gumaka saboda soyayyar tsakaninku a cikin rayuwar duniya, a'an nan a Ranar ¡iyama sashinku zai kafirce wa sashi, kuma makomarku ita ce wuta kuma ba ku da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ibrahim ya ce "Babu abin da kuka yi sai dai kub bar Allah kun riƙi gumaka saboda soyayyar tsakaninku a cikin rayuwar duniya, a'an nan a Ranar ¡iyama sashinku zai kafirce wa sashi, kuma makomarku ita ce wuta kuma ba ku da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ibrahĩm ya ce "Bãbu abin da kuka yi sai dai kub bar Allah kun riƙi gumãka sabõda sõyayyar tsakãninku a cikin rãyuwar dũniya, a'an nan a Rãnar ¡iyãma sãshinku zai kãfirce wa sãshi, kuma makõmarku ita ce wutã kuma bã ku da waɗansu mataimaka |