Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 24 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿فَمَا كَانَ جَوَابَ قَوۡمِهِۦٓ إِلَّآ أَن قَالُواْ ٱقۡتُلُوهُ أَوۡ حَرِّقُوهُ فَأَنجَىٰهُ ٱللَّهُ مِنَ ٱلنَّارِۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 24]
﴿فما كان جواب قومه إلا أن قالوا اقتلوه أو حرقوه فأنجاه الله﴾ [العَنكبُوت: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan babu abin da ya kasance jawabin mutanensa (Ibrahim) face dai suka ce: "Ku kashe shi ko, ku ƙona shi," Sai Allah Ya tsirar da shi daga wuta. Lallea cikin wannan akwai ayoyi ga mutanen da ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan babu abin da ya kasance jawabin mutanensa (Ibrahim) face dai suka ce: "Ku kashe shi ko, ku ƙona shi," Sai Allah Ya tsirar da shi daga wuta. Lallea cikin wannan akwai ayoyi ga mutanen da ke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan bãbu abin da ya kasance jawãbin mutãnensa (Ibrãhĩm) fãce dai suka ce: "Ku kashe shi kõ, ku ƙõnã shi," Sai Allah Ya tsĩrar da shi daga wutã. Lallea cikin wannan akwai ayõyi ga mutãnen da ke yin ĩmãni |