Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 26 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿۞ فَـَٔامَنَ لَهُۥ لُوطٞۘ وَقَالَ إِنِّي مُهَاجِرٌ إِلَىٰ رَبِّيٓۖ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[العَنكبُوت: 26]
﴿فآمن له لوط وقال إني مهاجر إلى ربي إنه هو العزيز الحكيم﴾ [العَنكبُوت: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Luɗu ya yi imani da shi. Kuma Ibrahim ya ce: "Lalleni mai ƙaura ne zuwa ga Ubangijina. Lalle Shi Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Luɗu ya yi imani da shi. Kuma Ibrahim ya ce: "Lalleni mai ƙaura ne zuwa ga Ubangijina. Lalle Shi Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Lũɗu ya yi ĩmãni da shi. Kuma Ibrãhĩm ya ce: "Lallenĩ mai ƙaura ne zuwa ga Ubangijina. Lalle Shĩ Shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |