Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 27 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَوَهَبۡنَا لَهُۥٓ إِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَ وَجَعَلۡنَا فِي ذُرِّيَّتِهِ ٱلنُّبُوَّةَ وَٱلۡكِتَٰبَ وَءَاتَيۡنَٰهُ أَجۡرَهُۥ فِي ٱلدُّنۡيَاۖ وَإِنَّهُۥ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ لَمِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 27]
﴿ووهبنا له إسحاق ويعقوب وجعلنا في ذريته النبوة والكتاب وآتيناه أجره في﴾ [العَنكبُوت: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ba shi Ishaƙa da Ya'aƙuba, kuma Muka sanya Annabci da littafi a cikin zuriyarsa. Kuma Mun ba shi sakamakonsa a duniya, kuma lalle shi a Lahira, tabbas, yana a cikin salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ba shi Ishaƙa da Ya'aƙuba, kuma Muka sanya Annabci da littafi a cikin zuriyarsa. Kuma Mun ba shi sakamakonsa a duniya, kuma lalle shi a Lahira, tabbas, yana a cikin salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bã shi Ishãƙa da Ya'aƙũba, kuma Muka sanya Annabci da littãfi a cikin zuriyarsa. Kuma Mun bã shi sakamakonsa a dũniya, kuma lalle shĩ a Lãhira, tabbas, yanã a cikin sãlihai |