Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 4 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿أَمۡ حَسِبَ ٱلَّذِينَ يَعۡمَلُونَ ٱلسَّيِّـَٔاتِ أَن يَسۡبِقُونَاۚ سَآءَ مَا يَحۡكُمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 4]
﴿أم حسب الذين يعملون السيئات أن يسبقونا ساء ما يحكمون﴾ [العَنكبُوت: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ko waɗanda ke aikata miyagun ayyuka sun yi zaton su tsere Mana? Abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko waɗanda ke aikata miyagun ayyuka sun yi zaton su tsere Mana? Abin da suke hukuntawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ waɗanda ke aikata miyãgun ayyuka sun yi zaton su tsẽre Mana? Abin da suke hukuntãwa ya mũnana |