Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 32 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿قَالَ إِنَّ فِيهَا لُوطٗاۚ قَالُواْ نَحۡنُ أَعۡلَمُ بِمَن فِيهَاۖ لَنُنَجِّيَنَّهُۥ وَأَهۡلَهُۥٓ إِلَّا ٱمۡرَأَتَهُۥ كَانَتۡ مِنَ ٱلۡغَٰبِرِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 32]
﴿قال إن فيها لوطا قالوا نحن أعلم بمن فيها لننجينه وأهله إلا﴾ [العَنكبُوت: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle akwai Luɗu a cikinta!" Suka ce: "Mu ne mafiya sani ga waɗanda suke a cikinta, lalle muna tsirar da shi da mutanensa, face fa matarsa ta kasance a cikin masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle akwai Luɗu a cikinta!" Suka ce: "Mu ne mafiya sani ga waɗanda suke a cikinta, lalle muna tsirar da shi da mutanensa, face fa matarsa ta kasance a cikin masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle akwai Lũɗu a cikinta!" Suka ce: "Mũ ne mafiya sani ga waɗanda suke a cikinta, lalle munã tsĩrar da shi da mutãnensa, fãce fa mãtarsa ta kasance a cikin mãsu wanzuwa |