Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 39 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَقَٰرُونَ وَفِرۡعَوۡنَ وَهَٰمَٰنَۖ وَلَقَدۡ جَآءَهُم مُّوسَىٰ بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَٱسۡتَكۡبَرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا كَانُواْ سَٰبِقِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 39]
﴿وقارون وفرعون وهامان ولقد جاءهم موسى بالبينات فاستكبروا في الأرض وما كانوا﴾ [العَنكبُوت: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ¡aruna da Fir'auna da Hamana, kuma lalle Musaya je musu da hujjoji, sai suka yi girman kai a cikin ƙasa kuma ba su kasance masu tserewa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ¡aruna da Fir'auna da Hamana, kuma lalle Musaya je musu da hujjoji, sai suka yi girman kai a cikin ƙasa kuma ba su kasance masu tserewa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ¡ãrũna da Fir'auna da Hãmãna, kuma lalle Mũsaya je musu da hujjõji, sai suka yi girman kai a cikin ƙasã kuma ba su kasance mãsu tsẽrẽwa ba |