Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 40 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿فَكُلًّا أَخَذۡنَا بِذَنۢبِهِۦۖ فَمِنۡهُم مَّنۡ أَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِ حَاصِبٗا وَمِنۡهُم مَّنۡ أَخَذَتۡهُ ٱلصَّيۡحَةُ وَمِنۡهُم مَّنۡ خَسَفۡنَا بِهِ ٱلۡأَرۡضَ وَمِنۡهُم مَّنۡ أَغۡرَقۡنَاۚ وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيَظۡلِمَهُمۡ وَلَٰكِن كَانُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ يَظۡلِمُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 40]
﴿فكلا أخذنا بذنبه فمنهم من أرسلنا عليه حاصبا ومنهم من أخذته الصيحة﴾ [العَنكبُوت: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka kowanensu Mun kama shi da laifinsa. Watau daga cikinsu akwai wanda Muka aika iskar tsakuwa a kansa kuma daga cikinsu akwai wanda tsawa ta kama, kuma daga cikinsu akwai wanda Muka birkice ƙasa da shi kuma daga cikinsu akwai wanda Muka nutsar. Ba ya yiwuwa ga Allah Ya zalunce su, amma sun kasance kansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka kowanensu Mun kama shi da laifinsa. Watau daga cikinsu akwai wanda Muka aika iskar tsakuwa a kansa kuma daga cikinsu akwai wanda tsawa ta kama, kuma daga cikinsu akwai wanda Muka birkice ƙasa da shi kuma daga cikinsu akwai wanda Muka nutsar. Ba ya yiwuwa ga Allah Ya zalunce su, amma sun kasance kansu suke zalunta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka kõwanensu Mun kama shi da laifinsa. Watau daga cikinsu akwai wanda Muka aika iskar tsakuwa a kansa kuma daga cikinsu akwai wanda tsãwa ta kãmã, kuma daga cikinsu akwai wanda Muka birkice ƙasã da shi kuma daga cikinsu akwai wanda Muka nutsar. Bã ya yiwuwa ga Allah Ya zãlunce su, amma sun kasance kansu suke zãlunta |