Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 48 - العَنكبُوت - Page - Juz 21
﴿وَمَا كُنتَ تَتۡلُواْ مِن قَبۡلِهِۦ مِن كِتَٰبٖ وَلَا تَخُطُّهُۥ بِيَمِينِكَۖ إِذٗا لَّٱرۡتَابَ ٱلۡمُبۡطِلُونَ ﴾
[العَنكبُوت: 48]
﴿وما كنت تتلو من قبله من كتاب ولا تخطه بيمينك إذا لارتاب﴾ [العَنكبُوت: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka kasance kana karatun wani littafi ba a gabaninsa, kuma ba ka rubutunsa da damanka da haka ya auku, da masu ɓarna sun yi shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance kana karatun wani littafi ba a gabaninsa, kuma ba ka rubutunsa da damanka da haka ya auku, da masu ɓarna sun yi shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance kana karãtun wani littãfi ba a gabãninsa, kuma bã ka rubũtunsa da dãmanka dã haka yã auku, dã mãsu ɓarnã sun yi shakka |